Muhammad Inuwa Yahaya | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - ← Ibrahim Hassan Dankwambo | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Muhammad Inuwa Yahaya | ||
Haihuwa | Jihar Gombe, 9 Oktoba 1961 (63 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mazauni | Jihar Gombe | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa |
Hausa Fillanci | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya Fillanci Larabci Waja (en) Tangale (en) Bolanci Harshen Pero | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, ɗan kasuwa, governor (en) da investor (en) | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya (an haife shi a ranar 9 ga watan Oktoba[1], a shekara ta alif ɗari tara da sittin da ɗaya, 1961)[2] Dan Najeriya ne, Dan kasuwa[3], kuma Dan siyasa. Shi ne gwamnan Jihar Gombe[4] wanda aka zaɓa a ranar 9 ga watan Maris a shekara ta dubu biyu da goma sha tara, 2019 ƙarƙashin jam'iyyar All Progressive Congress (APC).[5]